New Africa Hausa live stream

TV-kanaal:New Africa Hausa

Land: Nigeria

Categorie: Lokale Tv

0 van 5

0 stemmen

New Africa Hausa live streaming kijken

Newafrica Tv Hausa don bunkasa nahiyar Africa, wannan tana watsa shirye-shiryen ta ne da harshen hausa, don haka take maraba da daukacn ala'ummar mu ta nahiyar africa daga ko ina lungu da sako, maza da mata, manya da yara har ma da tsofaffi....
wannan tashar ta ciri tuta wajen watsa shirye-shiryen ta gare ku ta ko wace fuska, kama daga wa'azantarwa, nishadantarwa, fadakarwa, da kuma wayar da kan al'umma ba tare da cin fuska ko cin mutunci ko cin zarafi da zagin wani ko wata ba.

Landen

  • Newafrica Tv Hausa don bunkasa nahiyar Africa, wannan tana watsa shirye-shiryen ta ne da harshen hausa, don haka take maraba da daukacn ala'ummar mu ta nahiyar africa daga ko

    4.3 из 5

    11 голосов

  • Silverbird Television is the leading entertainment Television station in Nigeria, providing its audience with up to date News, sports, entertainment programmes. SilverbirdTV

    4.3 из 5

    11 голосов

  • Dunamis International Gospel Centre (DIGC) is a powerfully anointed church, located in Abuja Nigeria, where God's Presence and power is saving, healing and restoring human

    4.3 из 5

    11 голосов